Ra'in Zahiranci a Cikin Waƙar Baka: Tsokaci a Kan Waƙar Mai Akwai da Babu ta Alh. (Dr) Adamu Ɗanmaraya Jos
O Sentido da Existência na Poesia Oral: Uma Reflexão sobre a Poesia do Presente e do Não-Presente por Alh. (Dr.) Adamu Danmaraya Jos
Résumé
Wannan bincike mai taken Ra'in Zahiranci a Cikin Waƙar Baka: Tsokaci a Kan Waƙar Mai Akwai da Babu ta Alh. (Dr) Adamu Ɗanmaraya Jos, ya yi dubin irin gudummawar da mawaƙan baka na Hausa suke bayarwa ta fannin wa'azantarwa da hannunka mai sanda ga al'umma musamman masu kuɗi. Wannan dubi kuwa an yi shi ne ta ɓangaren tarbiyya, domin gyara kayanka bai zamo sauke mu raba ba. Kamar yadda yake cikin waƙar mai akwai da babu. Makasudin wannan aikin shi ne bayyanar da irin gudummawar da waƙa musamman ta baka take bayarwa ga al'umma ta fannin gyaran hali. An yi amfani da wallafaffun littattafai masu dangantaka da aikin sai kuma aka nazarci ita waƙar, a matsayin hanyoyin bincike. Sannan binciken ya kawo bayanin ra'in zahiranci da manufofinsa kamar yadda Mustapha (2013) da Gambo (2017), suka kawo a cikin ayyukansu, domin a wannan ra'in ne aka ɗora aikin. A cikin binciken an kawo misalan yadda mai akwai yake kallon maras shi, sannan aka yi ɗan jan hankali ga shi mai akwai domin ya gane dukiyarsa ba ta sanya Allah ya fifita shi a kan talaka ba, wadda daga ƙarshe ko mutuwa ya yi launi da adadin yadin da za a nannaɗe shi da wadda za a naɗe talakan da shi duk iri ɗaya ne, sannan dukkansu biyun a rami za a binne su bayan mutuwarsu.
******
Esta pesquisa, intitulada Ra'in Zahiranci a Cikin Waqar Baka: Tsokaci a Kan Waqar Mai Akkaiwa da Babu, do Dr. Adamu Danmaraya Jos, examinou a contribuição dos poetas orais hauçás no campo da pregação e do ensino à comunidade, especialmente aos ricos. Este estudo foi realizado sob a perspectiva da educação, pois consertar seus pertences não é algo que possamos compartilhar. Como no poema Mai Akkaiwa da Babu, o objetivo deste trabalho é revelar a contribuição que a poesia, especialmente a poesia oral, traz à comunidade no campo da reforma moral. Livros publicados relacionados à obra foram utilizados e o próprio poema foi analisado como métodos de pesquisa. O estudo, então, explicou o conceito de Zahiranci e seus objetivos, conforme Mustapha (2013) e Gambo (2017) trouxeram em suas obras, pois é nesse conceito que o trabalho se baseou. No estudo, foram dados exemplos de como os ricos olhavam para os pobres, e então foi dada uma pequena atenção ao rico para que ele percebesse que sua riqueza não fazia com que Deus o preferisse aos pobres, que no final, ou na morte, a cor e a quantidade de tecido a ser enrolado e aquele a ser enrolado no pobre são todos iguais, e ambos serão enterrados em um buraco após a morte.
Téléchargements
Références
Ado, A. (2017). Ra’o’in Bincike Kan Al’adun Hausawa. Kanki Classical Media Enterprises.
CNHN. (2006). Кamusun Hausa na Jami’ar Bayero. Ahmadu Bello University Press
Ltd.
Ɗan Maraya - Wikipedia: https://en.wikipedia.org/wiki/Dan_Maraya
Ɗan Maraya Jos Profile and Discography | African Music Library:
https://www.facebook.com/groups/2524761247613971/posts/3086956504727773/
Ɗangambo, A. (1984). Raberaben Adabin Hausa da Muhimmancinsa ga Rayuwar Hausawa. Maɗaba'ar Triumph.
Ɗangambo, A. (2007). Ɗaurayar Gadon Feɗe Waƙa (Sabon Tsari). Amana Publishers Ltd.
Gambo, S. I. (2017). Ra'in Zahiranci a Cikin Waƙar Baka: Tsokaci Kan Waƙar Bakalori Dam na Alhaji Musa Ɗankwairo. Cikin Jalingo Journal of Linguistics and Literary Studies. Victorious Publications. Vol. 2, No. 1 (93105).
Gusau, S. M. (2005). Makaɗa da Mawaƙan Hausa. Benchmark Publishers Ltd.
Gusau, S. M. (2008). Waƙoƙin baka a ƙasar Hausa: Yanayeyanayensu da sigoginsu. Benchmark Publishers Ltd.
Gusau, S. M. (2014). Waƙoƙin baka Bahaushiya. BUK Professorial Lecture Series No.
Jami'ar Bayero.
Gusau, S. M. (2023). Jagoran Nazarin Waƙar Baka. Benchmark Publishers Ltd.
Ilorin, J. A. (1994). Moral Philosophy in Africa Context for Universities and Colleges
of Educations. ABU Press Ltd.
Muhammad, Y. M. (2003). Adabin Hausa. Ahmadu Bello University Press Ltd.
Obituary: Ɗan Maraya Jos, iconic Hausa singer and Nigeria's 'best-known'
orphan|TheCable:
Reymond, A. (1966). Peace and War: A Theory of International Relations, Trans. Howard and Anette Baker Fod. Garden City, Doubleday.
Smith, S. (1985). The New Guide to Modern Literature. Peter Bedrick Books and New York.
Yakasai, B. S. (BSB). Modern Comprehensive Hausa Language for Senior Secondary Schools. Anka Graphics.
Téléchargements
Publiée
Comment citer
Numéro
Rubrique
Licence
(c) Tous droits réservés NJINGA&SEPÉ: Revista Internacional de Culturas, Línguas Africanas e Brasileiras 2025

Ce travail est disponible sous licence Creative Commons Attribution - Pas d'Utilisation Commerciale - Pas de Modification 4.0 International.
Les auteurs qui publient dans cette revue acceptent les conditions suivantes:
Les auteurs conservent le droit d'auteur et accordent à la revue le droit de première publication, l'œuvre étant simultanément concédée sous licence Creative Commons Attribution License, qui permet le partage de l'œuvre avec reconnaissance de la paternité de l'œuvre et publication initiale dans ce magazine.
Les auteurs sont autorisés à assumer séparément des contrats supplémentaires, pour la distribution non exclusive de la version de l'ouvrage publié dans cette revue (par exemple, publication dans un référentiel institutionnel ou en tant que chapitre de livre), avec reconnaissance de la paternité et publication initiale dans cette revue.
Les auteurs sont autorisés et encouragés à publier et distribuer leurs travaux en ligne (par exemple dans des référentiels institutionnels ou sur leur page personnelle) à tout moment avant ou pendant le processus éditorial, car cela peut générer des changements productifs, ainsi que citation des travaux publiés (voir l'effet du libre accès).