Tauraron Mawaƙa: Aminu Ladan Abubakar a Faifan Ɗaukaka
Aminu Ladan Abubakar: uma voz líder na música Hausa contemporânea
Palabras clave:
Tauraro, Ɗaukaka, Waƙa, Mawaƙa, Waƙoƙin HausaResumen
Manufar wannan bincike ita ce nazartar fice da shahara da mawaƙi Aminu Ladan Abubakar (ALA) ya yi a tsakanin mawaƙa a ƙasar Hausa. Domin tattara bayanai, an bibiyi ɗakunan adana bayanan ilimi, don bitar littattafai da kundaye da mujallu; musamman waɗanda suke da alaƙa da ALAn Waƙa. An ɗora aikin a kan Ra’in Tasirin Taurari a Kan Al’ada (Celebrity Theory of Culture). Ra’in ya jagoranci aikin bisa mahangar cewa, lallai ficen ALA a matsayin tauraro ya kai ya yi tasiri a al’adun Hausawa. Binciken ya gano cewa mawaƙin ya ɗamfaru da wasu siffofi nagartattu da suka zamar da shi fitacce kuma na daban a duniyar waƙa. Haka kuma, an fahimci cewa mawaƙin ya kasance tauraro da yake da nagartattun halaye da ɗabi’u da al’adu. Alaƙarsa da masu sarauta da attajirai da malamai ta sanya tauraron mawaƙin haskawa har ya zama sha-kundum kuma gagara-gasa a tsakanin takwarorinsa. Daga ƙarshe, takardar ta bayar da shawarwari da suka haɗa da kira ga yin wani gagarumin taron ƙara wa juna sani domin nazartar ɗaukacin rayuwa da waƙoƙin tauraron.
******
Este estudo examina a ascensão, o destaque e a influência cultural de Aminu Ladan Abubakar (ALA), uma das figuras mais reconhecidas e celebradas da música hauçá contemporânea. A pesquisa baseia-se em uma extensa revisão de trabalhos acadêmicos (incluindo livros, teses e artigos de periódicos), particularmente aqueles que abordam as contribuições artísticas de ALA. A Teoria da Celebridade na Cultura fornece a estrutura analítica, oferecendo uma perspectiva sobre como a visibilidade pública e a presença artística de ALA moldaram a expressão musical hauçá moderna. Os resultados demonstram que o talento, a disciplina artística e o compromisso de ALA com valores morais e culturais desempenharam papéis fundamentais na elevação de seu status. Seus fortes vínculos com líderes tradicionais, patronos influentes e estudiosos ampliaram ainda mais sua visibilidade, ajudando a consolidá-lo como uma figura cultural distinta e influente na indústria do entretenimento hauçá. O artigo conclui com recomendações, incluindo a necessidade de um grande simpósio para examinar mais a fundo a vida, a obra e o impacto duradouro de ALA na música e na cultura hauçá.
Descargas
Citas
Adewale, E. O. (1984). An introduction to social anthropology. Agbo Areo Publishers.
Ahmad, S. B. (2017). Tasirin waƙa a cikin al’ummar Hausawa: Tsokaci daga wasu waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa). Takardar da aka gabatar a taron Masoya Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa, Kano.
Aliyu, S. B. (1986). Alhaji Isah Mai Kukuma Mina da waƙoƙinsa (Kundin digiri na farko). Jami’ar Jihar Sakkwato.
Ayuba, A. (2018). Hausa and the green environment: An examination of selected ALA’s song. Yobe Journal of Language, Literature and Culture (YOJOLLAC), 6. Yobe State University.
Barista, M. L. (2011). Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa: Littafi na ɗaya. Iya Ruwa Publishers.
Bunza, A. M. (2009). Narambaɗa. Ibrash Islamic Publication Center Limited.
Ɗangambo, A. (2007). Ɗaurayar gadon feɗe waƙa. Amana Publishers.
Dikko, S. S. (2010). Uwa a Bahaushiyar al’ada: Nazarin mu’amalar uwa da ɗa cikin waƙar Ummina ta Aminu Ala (Unpublished undergraduate thesis). Usmanu Danfodiyo University.
Dyer, R. (1979). Stars. BFI.
Dyer, R. (1986). Heavenly bodies: Film stars and society. British Film Institute.
Dyer, R. (1986). Heavenly bodies: Film stars and society. Macmillan.
Dyer, R. (1990). Now you see it: Studies on lesbian and gay film. Routledge.
Faragai, N. A. (2008). Nazarin salo da sarrafa harshe a waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA) (Kundin digiri na farko). Bayero University.
Gamson, J. (1994). Claims to fame. University of California Press.
Gamson, J. (1994). Claims to fame: Celebrity in contemporary America. University of California Press.
Giɗaɗo, H. A. (2012). Tasirin zamananci kan al’adun Hausawa: Nazarin mu’amalar aure tsakanin mata da miji cikin waƙar Gizo-gizo ta Ala da Fati Nijar (Unpublished undergraduate thesis). Kaduna State University.
Gobir, Y. A., & Sani, A.-U. (2021). Waƙoƙin Hausa na gargajiya. Amal Printing and Publishing. https://www.amsoshi.com/2026/05/wakokin-hausa-na-gargajiya.html
Gusau, S. M. (2009). Bitar littafin waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa). Takardar taro, Bayero University.
Gusau, S. M. (2015). Mazhabobin ra’i da tarƙe a adabi da al’adu na Hausa. Century Research and Publishing.
Gwammaja, K. D. (2018). Jagoran nazarin karin magana. KDG Publishing Limited.
Hamza, M. K. (2011a). Nazarin salon sarrafa harshe a waƙoƙin Aminuddeen Ladan Abubakar (ALA) (Kundin digiri na farko). Usmanu Danfodiyo University.
Hamza, M. K. (2011b). Salo da sarrafa harshe a waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (Kundin digiri na farko). Usmanu Danfodiyo University.
Imran, A. L. (2008). Jigo da salo a waƙoƙin Aminu ALA (Kundin digiri na farko). Ahmadu Bello University.
Isah, Z. (2014). Jiga-jigan Hausa a bakin mawaƙin Hausa: Waiwaye kan waƙoƙin ALA na Farfesa Abdulqadir Ɗangambo da Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau. In S. M. Gusau et al. (Eds.), Garkuwan adabin Hausa: A festschrift in tribute to Abdulqadir Ɗangambo. Ahmadu Bello University Press.
Lawal, M. (2015). Yabon sarakuna a waƙoƙin ALA (Kundin digiri na biyu). Kaduna State University.
Lawan, M. B. (2011). Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa: Littafi na ɗaya. Iya Ruwa Publishers.
Magaji, B. (2009). Nazarin aron kalmomi a waƙoƙin Muhammadu Sambo Wali Giɗaɗawa (Kundin digiri na farko). Usmanu Danfodiyo University.
Malami, U. (2010). Jami’a gidan ban ƙashi (Kundin digiri na farko). Usmanu Danfodiyo University.
Marshall, P. D. (1997). Celebrity and power. University of Minnesota Press.
Marshall, P. D. (1997). Celebrity and power: Fame in contemporary culture. University of Minnesota Press.
Marshall, P. D. (Ed.). (2006). The celebrity culture reader. Routledge.
Marshall, P. D. (Ed.). (2006). The celebrity culture reader. Routledge.
Mohammed, Y. (2014). Kwatanta salon wasu waƙoƙin Aminu ALA da na Fati Nijar (Kundin digiri na biyu). Bayero University.
Muhammad, D. (1980). Waƙa Bahaushiya. In Studies in Hausa language, literature and culture. Bayero University.
Mujaheed, A. (2019). Bugun gaba a waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa). In B. Zulyadaini (Ed.), Yobe Journal of Language, Literature and Culture (YOJOLLAC), 7. Yobe State University.
Mujaheed, A. (2021). Aminu Alan Waƙa a fagen rubutattun ƙagaggun labarai na Hausa. Algaita: Journal of Current Research in Hausa Studies, 14(1), 173–188.
Omar, S. (2013). Fasahar mazan jiya. Garkuwa Media Service Limited.
Rogo, M. S. (2013). Kiɗa da waƙar Hausa jiya da yau (Unpublished undergraduate thesis). Kaduna State University.
Rojek, C. (2001). Celebrity. Reaktion Books.
Rojek, C. (2001). Celebrity. Reaktion Books.
Rojek, C. (2012). Fame attack. Bloomsbury.
Rojek, C. (2012). Fame attack: The inflation of celebrity and its consequences. Bloomsbury Academic.
Sa’id, B., et al. (Eds.). (2006). Ƙamusun Hausa na Jami’ar Bayero. Ahmadu Bello University Press.
Sani, A.-U., & Suleiman, M. (2022). Tsattsafin haliya: Wani ɗigo cikin tafashen Aminu Ladan Abubakar (ALA). South Asian Research Journal of Arts, Languages and Literature, 4(2), 70–77. https://www.amsoshi.com/2022/04/tsattsafin-haliya-wani-igo-cikin.html
Shehu, I. (2011). Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa) a tsakanin sha’irci da ƙagaggen labari (Departmental seminar paper). Kaduna State University.
Street, J. (2004). Celebrity politicians. British Journal of Politics and International Relations, 6(4), 435–452.
Street, J. (2004). Celebrity politicians: Popular culture and political representation. British Journal of Politics and International Relations, 6(4), 435–452.
Suleiman, M. (2025). Hawan sarki a masarautar Kano. Unpublished manuscript.
Suleiman, M. (2025). Surkin harshe. Unpublished manuscript.
Turner, G. (2004). Understanding celebrity. Sage Publications.
Turner, G. (2004). Understanding celebrity. Sage.
Turner, G. (2013). Celebrity culture. Sage.
Turner, G. (2013). Understanding celebrity (2nd ed.). Sage Publications.
Yahya, A. B. (1997). Jigon nazarin waƙa. Fisbas Media Services.
Yahya, A. B. (1999). Salo asirin waƙa. Fisbas Media Services.
Yahya, A. B. (2004). Tsattsafin raha cikin waƙoƙin Alƙali Haliru Wurno. Takardar taro, Usmanu Danfodiyo University.
Yahya, A. B. (2013). Tsattsafi: Wani ɗigo cikin nazarin salon waƙoƙin Hausa. Takardar taro, Usmanu Danfodiyo University. https://www.amsoshi.com/2023/04/tsattsafi-wani-igo-cikin-gulbin-nazarin.html
Yakasai, S. A. (2012). Some major themes of Hausa responsorial songs in Aminu ALA’s performance. Conference paper, Bayero University.
Yakasai, S. A. (2014). Nazarin harshen farfaganda cikin siyasar Kudanci da Arewacin Nijeriya cikin waƙar ALA ta Rajista. In S. M. Gusau et al. (Eds.), Garkuwan adabin Hausa: A festschrift in tribute to Abdulqadir Ɗangambo. Ahmadu Bello University Press.
Yakasai, S. A., & Sani, A.-U. (2021). Diwanin waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA). Amal Printing Press. https://www.amsoshi.com/2026/05/diwanin-wakokin-aminu-ladan-abubakar-ala.html
Descargas
Publicado
Cómo citar
Número
Sección
Licencia
Derechos de autor 2026 NJINGA&SEPÉ: Revista Internacional de Culturas, Línguas Africanas e Brasileiras

Esta obra está bajo una licencia internacional Creative Commons Atribución-NoComercial-SinDerivadas 4.0.
Los autores que publican en esta revista aceptan los siguientes términos:
Los autores mantienen los derechos de autor y otorgan a la revista el derecho a la primera publicación, siendo el trabajo simultáneamente licenciado bajo la Licencia de Atribución Creative Commons, que permite compartir el trabajo con reconocimiento de la autoría del trabajo y la publicación inicial en esta revista.
Se autoriza a los autores a asumir contratos adicionales por separado, para la distribución no exclusiva de la versión del trabajo publicado en esta revista (p. Ej., Publicación en repositorio institucional o como capítulo de libro), con reconocimiento de autoría y publicación inicial en esta revista.
Se permite y se anima a los autores a publicar y distribuir su trabajo en línea (por ejemplo, en repositorios institucionales o en su página personal) en cualquier momento antes o durante el proceso editorial, ya que esto puede generar cambios productivos, así como aumentar el impacto y cita del trabajo publicado (Ver El efecto del acceso abierto).