Raujin Hikima: Gurbin Waƙoƙin Gargajiya a Rayuwar Hausawa

Echoes of Wisdom: The Relevance of Waƙoƙin Gargajiya, Traditional Songs in the Hausa Culture

Autores/as

  • Abu-Ubaida SANI Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria,

Palabras clave:

Hausa, Hausawa, Waƙoƙin Gargajiya, Adabin Baka, Al’adun Hausawa

Resumen

Waƙoƙin gargajiya suna da gurbi na musamman a rayuwar Hausawa. Sun kasance tamkar makaranta mai zaman kanta wadda daga gare ta ake koyon darussa masu yawa na ilimummuka da zamantakewar rayuwa. Wannan takarda ta mayar da hankali wajen nazartar tasirin waƙoƙin gargajiya wajen daidaita alƙiblar rayuwar Hausawa, musamman a da. An zaƙulo misalan waƙoƙin da aka yi amfani da su daga tatsuniyoyi da wasannin dandali da wasannin tashe da kuma waƙoƙin reno da waɗanda mata suke rerawa yayin gudanar da aikace-aikace a cikin gidajensu. Binciken ya gano cewa, waƙoƙin gargajiya sun daɗe suna taka rawa wajen koyar da tarbiyya da lissafi tare da taimakawa wajen naƙaltar harshe da sanin al’adu da tarihi da makamantansu. Daga ƙarshe binciken ya bayar da shawarwari da suka haɗa da nuna dacewar zamanantar da waɗannan waƙoƙin gargajiya zuwa tsarin odiyo da bidiyoyin katun da manhajoji domin ci gaba da morar gagarumin alfanun da yake tattare da su.

*****

As canções tradicionais ocupam um lugar especial na vida hauçá. São como uma escola particular, da qual se aprendem muitas lições acadêmicas e sociais. Este artigo se concentra na análise do impacto das canções tradicionais na formação da vida hauçá, especialmente no passado. Foram coletados exemplos de canções usadas em contos de fadas, jogos folclóricos e cantigas de roda, bem como aquelas cantadas por mulheres durante as tarefas domésticas. O estudo constatou que as canções tradicionais desempenham há muito tempo um papel no ensino de moralidade e matemática, além de auxiliar na transmissão da linguagem e do conhecimento da cultura, história e afins. Por fim, o estudo fez recomendações que incluem a demonstração da adequação da modernização dessas canções tradicionais em formatos de áudio e vídeo, além de currículos, a fim de continuar a desfrutar dos grandes benefícios que elas trazem.

Descargas

Los datos de descargas todavía no están disponibles.

Biografía del autor/a

Abu-Ubaida SANI, Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria,

Department of Languages and Cultures, Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria.

Citas

Manazarta

Ainu, A. H. (2007). Rubutattun waƙoƙin addu’a na Hausa: Nazarin jigoginsu da salonsu

[Kundin digiri na uku da ba a wallafa ba]. Usmanu Danfodiyo University, Sokoto.

Bashir, R. (2024). Bitar rabe-raben waƙoƙin Hausa: Laluɓen matsayin waƙoƙin ƙarni na ashirin da ɗaya a fagen nazari. Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture, 3(1), 381–389. https://doi.org/10.36349/tjllc.2024.v03i01.044

Danhassan, F. A. (2024). Tubalin yabon mata a wasu waƙoƙin Alhaji Musa

Ɗanƙwairo.Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture, 3(2), 219–224. https://doi.org/10.36349/tjllc.2024.v03i02.028

Gobir, Y. A., & Sani, A.U. (2018, April). Traces of supernatural in Hausa oral songs:

A special reference to Dr. Mamman Shata. International Journal of Recent in

Multidisciplinary Research, 5(4), 3755–3760. ISSN: 2350-0743. Available at:

https://www.ijramr.com/issue/traces-supernatural-hausa-oral-songs-special-

reference-dr-mammanshata

Gobir, Y. A., & Sani, A.U. (2021). Waƙoƙin Hausa na gargajiya. Kaduna: Amal

Printing & Publishing Nigerian Limited.

Gusau, S. M. (2015). Mazhabobin ra’i da tarke a adabi da al’adu na Hausa. Kano: Century

Research and Publishing Limited.

Idris, Y., & Sani, A.-U. (2018). Future situation of Northern Nigeria from poetic mirror:

The outstanding prophesiers from Hausa poets. The International Journal of

Social Sciences and Humanities Invention, 5(10), 4998–5002. https://doi.org/10.18535/ijsshi/v5i10.01

Sani, A.U., & Bakura, A. R. (2023). The origin and spiritual distribution of Zamfara

drummers and singers. South Asian Research Journal of Arts, Language and Literature, 5(4), 108–123. https://doi.org/10.36346/sarjall.2023.v05i04.003

Sarkin Fada, I. (2024). Nazarin kalmomin ta’addanci a cikin wasu waƙoƙin baka. Tasambo

Language, Literature, and Culture Journal, 3(1), 358–363.

Wolof Poem with Translation in Portuguese and English.

Publicado

06-08-2025

Cómo citar

SANI, A.-U. . (2025). Raujin Hikima: Gurbin Waƙoƙin Gargajiya a Rayuwar Hausawa: Echoes of Wisdom: The Relevance of Waƙoƙin Gargajiya, Traditional Songs in the Hausa Culture. NJINGA&SEPÉ: evista nternacional e ulturas, Línguas fricanas rasileiras, 5(Especial II), 11–23. ecuperado a partir de https://revistas.unilab.edu.br/njingaesape/article/view/2340